Tehran (IQNA) Ziyarar Ashura addu'a ce mai inganci wacce Imam Muhammad Baqir (a.s.) ya ruwaito. A daidai lokacin da watan Muharram ya shiga aka shirya faifan bidiyo na wasu sassa na wannan tattaki mai daraja da ake kira "Gham Namah", sannan an gabatar da kashi na goma sha daya na wannan silsila ga ma'abota bibiyar IQNA mai taken "Allah azurta raina da ceton Hussaini (A.S)”.